Saturday 3rd of June 2023
No record found
Labaran Duniya / 2023-03-15 20:57:16

Birtaniya na fuskantar yajin aiki mafi girma a tarihi .

Dubban malamai da malaman jami’o i da ma’aikatan gwamnati da likitoci da  ma’aikatan sufuri ne ke yajin aiki akan karin albashi da kuma yanayin aiki.  tun bayan da aka fara jerin yajin aiki a bara sakamakon hauhawar farashin kayyayaki a Burtaniya .

Babbar da’awarsu ba ta wuce son gwamnati ta inganta ilimin yara ba, inda kuma suke son sakataren kuɗi ya ba wa fanin ilimin yara kaso na musaman a kasafin kuɗi.

A ranar Laraba ne gwamnatin Birtaniya za ta sanar da sabon shirinta na haraji da kashe kudi a wani yunkurin na shawo kan matsalar hauhawar farashin kayayaki wadda ta sa kasar ta koma bayan takwarorinta na G 7 watau kasashe bakwai masu karfin tattalin arziki a Duniya.

Asmau Uba Muhammad
258 0

Ra'ayoyi

Ajiye mana ra'ayinka

Wasikun Labarai

Yi rajista domin kasancewa daya daga cikin masu samun labarai da dumi-duminsu daga babban Editanmu

Muhimmai

Gwamnati / 2023-01-25 13:57:28
Majalisar dokokin Najeriy
Gwamnati / 2023-03-15 21:11:47
Gwamnatin tarayyar Najeri
Gwamnati / 2023-03-15 21:27:47
Gwamnatin Najeriya na kam
Wasanni / 2023-01-23 13:15:52
MAN UNITED ZA TA KARA DA
Wasanni / 2023-01-23 13:17:01
NAJERIYA TA CI FARANSA, G

Tambarin Hausa

Tambarin Hausa Tv, gidan Talabijin guda daya tilo dake watsa shirye-shiryen ta da harshen Hausa

Quick Links

© Amasis Broadcasting Services LTD.. All Rights Reserved.