Ma’aikatar Lafiya Ta Jihar Kano ta tabbatar da bullar cutar Amai da Gudawa a birnin Kano.
Ma’aikatar Lafiya Ta Jihar Kano ta tabbatar da bullar cutar Amai da Gudawa a birnin Kano.
Babban jami’in kula da cututtuka masu yaduwa na ma’aikatar, Sulaiman Iliyasu ne, ya tabbatar da hakan ga manema labarai a Kano.
Ya ce an samu rahoton bullar cutar a karamar hukumar Danbatta wadda har aka samu asarar rayukan mutane biyu.