kotu ta dage sauraron karar matar mutunmin da ya kashe Hanifa

Gabanin kotun ta dage sauraron karar zuwa 2 ga watan fabarairun shekarar 2022 dai, kotun ta nemi da a samarwa wadda ake tuhumar lauyan da zai kare ta a kotun.

Za a ci gaba da sausaron karar ne a rana guda da ta mijin matar wato Abdulmalik wanda ya sace yarinyar mai suna Hanifa Abubakar kuma ya nemi kudin fansa a wajen iyayenta kafin daga bisani ya kasheta ta hanyar bata shinkafar bera, a kotun majestry da ke Gidan Murtala a birnin Kano da ke Arewa maso yammacin najeriya.

Leave a Reply

Your email address will not be published.