Hajji: Hukumar Kula da Harkokin Sufurin Jiragen Sama ta Kasar Saudiyya (GACA) ta amince da yi wa Najeriya karin wa’adin jigilar maniyyata

Hajji: Hukumar Kula da Harkokin Sufurin Jiragen Sama ta Kasar Saudiyya (GACA) ta amince da yi wa Najeriya karin wa’adin jigilar maniyyata domin aikin Hajjin bana har zuwa Laraba, kamar yadda Hukumar Aikin Hajji ta Najeriya (NAHCON) ta bukata.
Kafin karin wa’adin dai, ranar Litinin, hudu ga watan Yuli ce ranar cikar wa’adin da Saudiyya ta debar wa kasashen duniya domin jigilar maniyyatansu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *