Bayan Yimasa Afuwar Badakalar Cin Hanci Dariye Zaiyi Takarar Sanata a Filato

Tsohon gwamnan jihar Filato Joshuwa Dariye wabda akai gurfanar a kotu bisa zargin yin sama da fadi da kudi kimanin naira biliyan daya da miliyan ashirin da shida 1.26, 

Wanda a baya  aka yan kemasa hukuncin shekara goma a gidan ajiya da gyaran hali saidai bayan daya sekara hudu    gwamnatin shugankasar najeriya muhammadu buhari tayi musu afuwa shida takwaran sa na jihar taraba batareda bukatar komai daga wajensuba

dariye ya share shekaru hudu daga bisani aka sakesi bisa dalilin rashin lafiya

rahoton dake ishemu nacewa  wani jami’in jam’iyaar  Labor paty (LP) da bai yadda a bayyana sunansaba yace dariye dariye zaiyi takarar sanata kuma suna ta shirye-shiryen zuwansa abuja inda zai bayyana aniyar tasa

acewar tsohon gwamnan zai babada mamaki azaben 2022 domin har yanzu al’ummar jihar suna kaunarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published.