Skip to content
Latest:
  • Nijar: Wata kungiyar fafutuka ta TLP ta kudiri aniyar gudanar da taron gangami
  • Najeriya: Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri ya haramta zirga-zirgar Babura a Jihar Adamawa
  • Najeriya: INEC ta bayyana Shirin ta na gudanar da sahihin zabe.
  • Najeriya: Dibu Ojerinde, ya nemi alfarmar a shari’ar da ake yi da shi
  • Najeriya: Mutane shida ne suka rasa rayukan su a sakamakon wasu hare-haren da ‘yan bindiga suka kai a jihar Neja
Tambarin Hausa TV | Labaran Duniya, Wasanni, Al'adu, Siyasa – TTV

Tambarin Hausa TV | Labaran Duniya, Wasanni, Al'adu, Siyasa – TTV

Tambari Hausa TV – Gidan Talabijin mai yada shirye shiryenta da Hausa

  • Labaran Duniya
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Wasanni
  • Kai Tsaye
  • Lafiyar Alummah
  • Rahotanni
  • Tsarin Tallace-tallace

Sababbi

Fitattu Labaran Duniya Manyan Labarai Sababbi 

Mali ta zargi Kasar Faransa da marawa wasu shugabannin juyin mulki baya

January 31, 2022 Salisu Shuaibu 0 Comments

Ministan Harkokin wajen Mali ya bayyana cewar tsamin dangantakar dake tsakanin su da Faransa ya biyo bayan bijirewa manufofin kasar

Read more
Fitattu Labaran Duniya Manyan Labarai Sababbi 

Najeriya: CBN ta rage kuɗin da bankuna ke cazar ‘yan Najeriya kan harkokin cirar kuɗi da turawa

January 31, 2022 Salisu Shuaibu 0 Comments

Babban Bankin Najeriya CBN ta ba da umarnin rage kuɗin da bankunan ƙasar ke caza yayin cire kuɗi ta ATM

Read more
Fitattu Labaran Duniya Manyan Labarai Sababbi 

Najeriya: Hukumar Kwastam ta kama hodar ibilis da kudin ta ya kai kimanin naira biliyan 4 a iyakar Seme

January 30, 2022January 30, 2022 Salisu Shuaibu 0 Comments

Hukumar Kwastam a Najeriya ta sanar da kama  hodar ibilis (cocaine) da kudin sa ya kai naira kusan biliyan 4

Read more
Fitattu Labaran Duniya Manyan Labarai Sababbi 

NAJERIYA: Dan majalisar dokokin jihar Zamfara, Ibrahim Na-idda, YA RASU

January 29, 2022 Salisu Shuaibu 0 Comments

Wani dan majalisar dokokin jihar Zamfara mai wakiltan mazabar Gusau 1, Ibrahim Na-Idda, ya rigamu gidan gaskiya. Dan majalisar ya

Read more
Fitattu Sababbi Wasanni 

Everton ta nada Frank Lampard matsayin sabon mai horar wa

January 29, 2022 Salisu Shuaibu 0 Comments

Kungiyar Everton ta bai wa tsohon dan kwallon kafar tawagar Ingila, Frank Lampard aikin horar da ita. Lampard, mai shekara

Read more
Fitattu Labaran Duniya Manyan Labarai Sababbi 

JAMUS: Rasha za ta yaba wa aya zaki idan ta mamaye Ukraine

January 28, 2022 Salisu Shuaibu 0 Comments

Jamus ta lashi takobin cewa muddin Rasha ta mamaye Ukraine za ta yabawa aya zaki, domin za’a antaya mata jerin

Read more
Fitattu Labaran Duniya Manyan Labarai Sababbi 

Duniya na fuskantar barazanar tsaro sakamakon matsin da Rasha ke yiwa Ukraine.

January 27, 2022 Salisu Shuaibu 0 Comments

Amurka ta yi gargadin cewa, duniya za ta fuskanci matsalar tsaro mai girma, sakamakon barazanar da kasar Rasha ke yi

Read more
Fitattu Labaran Duniya Manyan Labarai Sababbi 

Mahaukaciyar Guguwa Ana ta Kashe Mutane Sama da 65 a Madagascar, Mozambique Da Malawi

January 27, 2022January 27, 2022 Salisu Shuaibu 0 Comments

Adadin mutanen da suka mutu sakamakon mahaukaciyar guguwar Ana, da ta haddasa ambaliyar ruwa a kasashen Mozambique, Malawi da Madagascar

Read more
Fitattu Labaran Duniya Manyan Labarai Sababbi 

Najeriya: Babu Wani Jirgi Da Ya Yi Hadari

January 27, 2022 Salisu Shuaibu 0 Comments

Rundunar ’yan sandan Najeriya ta musanta rahotannin da aka rika yayata cewa wani jirgi mai saukar ungulu mallakarta ya yi

Read more
Fitattu Labaran Duniya Sababbi 

kotu ta dage sauraron karar matar mutunmin da ya kashe Hanifa

January 27, 2022January 27, 2022 Aminu SD Hotoro 0 Comments hanifa, kano, sharia

Gabanin kotun ta dage sauraron karar zuwa 2 ga watan fabarairun shekarar 2022 dai, kotun ta nemi da a samarwa

Read more
  • ← Previous
  • Next →

SABABBIN LABARAI

Nijar: Wata kungiyar fafutuka ta TLP ta kudiri aniyar gudanar da taron gangami
Fitattu Labaran Duniya Manyan Labarai Sababbi 

Nijar: Wata kungiyar fafutuka ta TLP ta kudiri aniyar gudanar da taron gangami

February 9, 2022 Salisu Shuaibu 0

Wata kungiyar fafutuka ta TLP ta kudiri aniyar gudanar da taron gangami a ranar Juma’a a birnin Yamai da nufin

Najeriya: Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri ya haramta zirga-zirgar Babura a Jihar Adamawa
Fitattu Labaran Duniya Manyan Labarai Sababbi 

Najeriya: Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri ya haramta zirga-zirgar Babura a Jihar Adamawa

February 9, 2022 Salisu Shuaibu 0
Najeriya: INEC ta bayyana Shirin ta na gudanar da sahihin zabe.
Fitattu Labaran Duniya Manyan Labarai Sababbi 

Najeriya: INEC ta bayyana Shirin ta na gudanar da sahihin zabe.

February 9, 2022February 9, 2022 Salisu Shuaibu 0
Najeriya: Dibu Ojerinde, ya nemi alfarmar a shari’ar da ake yi da shi
Fitattu Labaran Duniya Manyan Labarai Sababbi 

Najeriya: Dibu Ojerinde, ya nemi alfarmar a shari’ar da ake yi da shi

February 9, 2022 Salisu Shuaibu 0

Game da TTV

Tashar Tambarin Hausa babbar tashar talabijin ce da ke isa ga dukkan masu jin harshen Hausa a fadin duniya, tare da kyawawan kuma ingantattun shirye-shirye masu nishadantarwa, ilmantarwa da fadakar da mutane.

Muhimman Kanu

  • Labaran Duniya
  • Siyasa
  • Lafiyar Al'ummah
  • Tattalin Arziki
  • Muhimman Shirye shirye
  • Wasanni
  • Tsarin talla

Muhimman Shafuka

  • Privacy Policy
  • Terms of Use
  • Disclaimer
  • About Us

Talla

Lorem ipsum dolor sit amet, consectetur adipiscing elit. Etiam semper leo sit.

Copyright © 2020 – 2022 | Tambarin Hausa TV | All Rights Reserved.