Ana gudanar da addu’o’i ga Sarauniya Elizabeth ga banin a kaita makwanci na karshe

Jerin shugabannin coci na gudanar da addu’o’i a halin yanzu a wurin jana’izar sarauniya Elizabeth karkashin jagorancin babban limamin Cocon Scotland Iain Greenshields.

ya  soma ne da godiya ga Sarauniya kan irin mulkin da ta yi a Birtaniya inda yace baza’a manta da gudun muwar da ta bayar ba a harkar shugabanci da zaman lafiya a fadin duniyaba.

Mawaƙan kwaya na ci gaba da waƙoƙin neman gafara da jawo ayoyi daga Injila a yayin da ake jana’izar Sarauniya.

Idan aka yi waƙoƙin na ɗan wani lokaci sai kuma a ɗan tsahirta a karanto waɗannan ayoyi.

Leave a Reply

Your email address will not be published.